Kanwar Maza Chapter 2
2 Kasa ɗauke idanunta tayi daga kallonsa, saboda azabar firgici da razanar da ta yi. Ya janyo kujera ya zauna a gabanta, ya ɗan ƙura mata ido, sannan cikin kaushin murya ya ce “Gidan uban wa kika tafi da ta aikeki, tun la’asar ba ki dawo ba sai magariba?” Yayi Maganar yana tsareta da ido. […]