Novels | Hausa | English and Others

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 5

𝗣𝗮𝗴𝗲 5️⃣ “Akwai matukar mamaki ace duk son da Appan Hurriya yake miki ya sake ki, saki fa Iyami?” Amma ta saka hannu biyu ta share hawayen fuskarta. “Ni ma dai ganin nake kamar ba sakin ba ne, saboda ban saka ran ba mutuwa ce zata raba ba, har yanzu tunani nake ko dai boye […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 4

𝗣𝗮𝗴𝗲 4️⃣ “Innalillahi Wa’inna Ilaihiraji’un” Shi ne abun da Hajiya Binta take ta nanatawa idonta a rufe domin danta be zo mata da labari mai dadi ba, a cikin matansa daga wanda ta rasu har wadanda suke a gidansa yanzu babu wanda take so irin Iyami, domin macece wadda ta san kanta take bata girma […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 3

𝗣𝗮𝗴𝗲 3️⃣ “Amma I’m sorry laifin fa duk na Hamad ne shi ba a masa magana ya ji” Amma ta dago da idanuwanta da suka kumbura ta kalleta. “Ke ai kina ji? Kuma ke ce yayarsa ki daina biye masa mana, ki zauna lafiya da dan’uwanki dan Allah, kullum ina fada muku haka amman baku […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 2

𝗣𝗮𝗴𝗲 2️⃣ Ta aje plate din hannunta da sauri ta zari tissue ta goge bakinta. “Amma na tafi kar na yi latti” Amma dake kokarin jefa tawul a ruwa ta ce “Kya ji da shi, kullum ke ce uwar yan latti sai an jiraki, ga kokari ga buga latti” Hurriya ta dauki jakarta ta makaranta […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 1

𝗣𝗮𝗴𝗲 1️⃣ Babban gidan sama ne mai dauke da bangare biyar, na farkon da na biyu zuwa na uku da hudu sukansu suna facing din babban gate din gidan. Yayinda dayan wanda shi ne na biyar yake dama da part din hudun, dukannin part din suna da karamin gate da zaka iya hango wanda zai […]

Zafin Kai Chapter 6

6 Anne data fisu jiqata sbd ba zato tana barci taji saukan masifar tako ina gashi daman bata da lafiya kasa kuka tayi sai wani wahalallen numfashi datake saukewa tana daga kwance kanta na juyawa, Sumayyah ma kusan kaman a sume take dan bata iya jan numfashi daidai cikin tsananin firgici da azaba take koina […]

Nihad Hausa Novels

Nihad Chapter 6

~~~~~~ 6 Washegari Monday har karfe tara Nihad na ta kwance a dakinta, karfe tara da rabi aka bude kofar dakin, ta juya ganin Umma ce ta shigo ta mike xaune a hankali, Umma tace “Baxa ki makarantar bane Nihad, naga yau Monday” Nihad tace “Lectures din karfe goma ne, Nihal ta tafi islamiyya?” Umma […]

Kanwar Maza Hausa Novels

Kanwar Maza Chapter 5

5 Sak suka yi gaba ɗayansu, lomar da Yaya umar ya haɗiya ya ji taƙi wucewa tana kai komo a wuyansa kamar zata dawo. Amma ya basar kamar bai san me suke faɗa ba. Huzaifa kuwa tsam ya miƙe yana faɗin “Ai sai da na ce kar ki saurareta ki ka ƙi, sai ku san […]

Kanwar Maza Hausa Novels

Kanwar Maza Chapter 4

p 4 Ko da sati ya zagayo, Mama tana sa ran ta ga Ruma ta shirya ta tafi makarantar allo, amma ta ga bata da niyyar yin hakan. Sai ma aiki take a tsakar gida, wanda ba ta saba ba, tana naɗe yayyenta je komai. Aliyu ne ya fito daga banɗaki, hannunsa riƙe da buta […]

Kanwar Maza Hausa Novels

Kanwar Maza Chapter 3

Page3 ‘yan matasan yaran maza sun girmi Rumaisa, kuma duk da haka ƙarfin namiji da na mace ba ɗaya bane ba. Tana cikin tafiya ta ji ana ke!ke! Ta tsaya waiwaya ta ga da wa ake. tawagar yara ta gani sun nufota gadan-gadan, tana ganinsu ta san masu dukanta ne, sam bata karaya ba, maimakon […]

Kanwar Maza Hausa Novels

Kanwar Maza Chapter 2

2 Kasa ɗauke idanunta tayi daga kallonsa, saboda azabar firgici da razanar da ta yi. Ya janyo kujera ya zauna a gabanta, ya ɗan ƙura mata ido, sannan cikin kaushin murya ya ce “Gidan uban wa kika tafi da ta aikeki, tun la’asar ba ki dawo ba sai magariba?” Yayi Maganar yana tsareta da ido. […]

Kanwar Maza Hausa Novels

Kanwar Maza Chapter 1

1 Bismillahirahmanirrahim Daji Ajiyar Allah! La’asar sakaliya, a lokacin da hasken rana ya fara disashewa, ta doshi yamma za ta faɗi, duhun magariba na ƙoƙarin shigowa ya maye ragowar hasken da ranar ta bari kan ta ƙarasa faɗuwa. Gamayyar bishiyoyi ne, dogaye da da madaidaita, haɗe da ciyayi da ga mabanbantan tushe, suka haɗu suka […]