Tabarmar Kashi Chapter 5
PAGE 05 “Ban sani ba anty,nazo na sameshi ne a tsaye yana kallon motar,Tayi disappointing nashi sosai wallahi anty,ni kaina i was so shock da naganshi tsaye a wajen,nasan halinta,may be banza tayi dashi,ko kuma ta gaggaya masa maganganu marasa dadi” shuru farheen tayi tana juya kai cike da jimami,mahmud was so familiar,kusan sananne ne […]