Novels | Hausa | English and Others

iinocent girl Hausa Novel

Innocent Girl Na Nameera and Nainarh

Innocent Girl Na Nameera and Nainarh بسم الله الرحمن الرحيم Ep. One. Shigowa suka yi ganin yadda aka taru yasa ta ce. “Dan Allah menene yake faruwa ne?.” Kallonta guard ɗin ya yi yayi gaba abin sa, suna shiga compound ɗin gidan ƙara waro idanu tayi ganin jama’ar har sunfi na waje yawa har suka […]

CANJIN RAYUWA Hausa Novel

CANJIN RAYUWA Complete Book 1

CANJIN RAYUWA Complete Book 1 CANJIN RAYUWA (1)Hajiya saudat tana zaune kan sallayarta ta idar da sallar azahar tana istigfari, ‘yar kimanin shekaru arba’in da bakwai zuwa da takwas,amma ba ta yi kama da shekarunta ba saboda kyan jikinta da kuma hutu.in an ce ka fadi shekarunta za ka iya cewa talatin da doriya,kyakyawa ce […]

Auran Bazawara

Auran Bazawara Na Ummu Hairan

Auran Bazawara Na Ummu Hairan 1 Nicon hotel wani katafaren hotel ne dake garin Abuja anan tayi p king ta bude motar ta zuro kyawawan qafafunta kafin ta fito gaba dayanta sanye take cikin qaton hijjab dogo har qasa brown da niqaf a fuskarta ta fara takawa a hankali, hawa na farko ta tsaya daki […]

Gidan Dadi duniya na Oum Aphnan

Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan

Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan Na…Oum Aphnan✍️ I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey…As you knw and ah knw it’s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and […]

Kaddara kon san zuciya

Kaddara ko Son Zuciya by Ummuh Fateemah

Kaddara ko Son Zuciya by Ummuh Fateemah           KADDARAH😭 KO SAN XUCIYAH 💖                            Complete               NA UMMUH FATEEMAH                Page *1*  free page        Wani kyakykyawan Wanda baxae wuce shekara 11/12 nagani yarone fari tass mae cikar haeva da kwarjini mae cikakkiyar gira wadda takusa hade kanta mae dara daran idanu  da dogon hanci […]

Jarabta hausa novels

Jarabta by Maman abd Shakur

Maman Abd Shakur Jarabta by Maman abd Shakur ……. 1 Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Wanan novel din kirkirarren labari ne. “au Khaleel ne shine kawani tsaya a bakin kofa bazaka shigo ba” murmushi dake kara fito da kyanshi yayi ya shigo dakin da gudu yaron dake jikin matar yatashi yayo kanshi da […]

Abari Ya huce

Abari Ya Huce by Sumayyah Takori

Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!!© Sumayyah TakoriLitinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin […]

Mijin Fateema hausa Novels

Mijin Fateemah By Maryam Ahmad

MIJIN FATEEMAHSHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta […]

Mijin Kwaiala Hausa Novels

Mijin Kwaila by Bilyn Abdul

MIJIN ‘KWAILA ����‍♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu […]

Saifudeen Hausa Novels by Bilyn Abdul

Saifudeen by billy giro

Saifudeen by billy giro a complete hausa noevel Bismillahi rahamanir rahim.Zan fara da sunan Allah ina kuma fatar na kammala da yardar shi.Allah yasa haka amin. Baya Kafin faruwar hakan.Tsaye yake gaban mirror d’aure da farin towel a qugunsa yana taje sumar kanshi,wanda kallo d’aya zaka mishi kasan cewa hadadden guy ne shi,first class da […]

Abinda Zuciya ke So Hausa Novels

Abinda Zuciya Ke SO

Abinda zuciya ke so complete hausa novel Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo, wangale gate din da akayi yasa wata yar budurwa da bazata wuce 25-26yrs ba da wani matashi ke […]