Kanwar Maza Chapter 4
p 4 Ko da sati ya zagayo, Mama tana sa ran ta ga Ruma ta shirya ta tafi makarantar allo, amma ta ga bata da niyyar yin hakan. Sai ma aiki take a tsakar gida, wanda ba ta saba ba, tana naɗe yayyenta je komai. Aliyu ne ya fito daga banɗaki, hannunsa riƙe da buta […]