Novels | Hausa | English and Others

Kwarya Tabi Kwarya Hausa Novles

Kwaya Ta bi Kwarya Chapter 2

*PAGE 2* Present       Ameera yi tayi kamar bata ji shi ba ta cigaba da tafiyarta zuciyarta na san tilasta mata juyawa ta kalleshi a zahiri ba mafarkin da ta saba ganin sa ba. Tana dab da tura k’ofar taji Anne na kwalla mata kira akan “Ameera baki ji Yayanki na magana ba”? Sai da […]

Kwarya Tabi Kwarya Hausa Novles

Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 1

*BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 1* *Past* Iska mai k’arfi da kwanun gidan dake ta Kara yasa Sulaiman dake kwance a Gefen Hanne mik’e wa da sallati a bakinsa.  dan Karamin cocilan dake gefen gadon ya lalubo ya kunna dan sosai iska ke buga dan Karamin window nasu kafin ya kunna cocilan din Hanne dake kwance […]

Tafiyar Mu Hausa Novels

Tafiyar Mu Chapter 6

(6) Washe gari asabar aikan Juwairiyya ya iso ta aika ƙaninta Walid tashan mota ya je ya karɓo mata. Da yamma ta shirya tare da Sumayya suna jiran ƙannen Hafiz biyu mata da zasu biyo su tafi tare. Ana idar da sallah la’asar suka shigo gidan da sallamarsu, gaishe da Mama kawai suka yi suka […]

Kanwar Maza Hausa Novels

Kanwar Maza Chapter 6

P6 Iya ƙarfinta take ihu, tana kiciniyar sai ya sauketa, amma yayi burus da ita, sai da ya je soron gida, sannan ya sauketa ya ja hannunta zuwa cikin gidan. Aliyu ne a tsakar gida yana yiwa mama wanki, ya ɗago ya kallesu ya ce “Ya dai, ya kake jan ta tana ihu, makarantar fa?” […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 6

𝐏𝐚𝐠𝐞 6️⃣ The following week Appa ya aika mota dauko Hurriya, a lokacin ne hankalin Amma ya tashi sosai daman babu irin magiyar da bata yi ma Hajiya Binta ba a lokacin da ta zo mata da sakon cewar Appa zai aiko da mota a dauki Hurriya next week, Hajiya Binta ma ta yi iya […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 5

𝗣𝗮𝗴𝗲 5️⃣ “Akwai matukar mamaki ace duk son da Appan Hurriya yake miki ya sake ki, saki fa Iyami?” Amma ta saka hannu biyu ta share hawayen fuskarta. “Ni ma dai ganin nake kamar ba sakin ba ne, saboda ban saka ran ba mutuwa ce zata raba ba, har yanzu tunani nake ko dai boye […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 4

𝗣𝗮𝗴𝗲 4️⃣ “Innalillahi Wa’inna Ilaihiraji’un” Shi ne abun da Hajiya Binta take ta nanatawa idonta a rufe domin danta be zo mata da labari mai dadi ba, a cikin matansa daga wanda ta rasu har wadanda suke a gidansa yanzu babu wanda take so irin Iyami, domin macece wadda ta san kanta take bata girma […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 3

𝗣𝗮𝗴𝗲 3️⃣ “Amma I’m sorry laifin fa duk na Hamad ne shi ba a masa magana ya ji” Amma ta dago da idanuwanta da suka kumbura ta kalleta. “Ke ai kina ji? Kuma ke ce yayarsa ki daina biye masa mana, ki zauna lafiya da dan’uwanki dan Allah, kullum ina fada muku haka amman baku […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 2

𝗣𝗮𝗴𝗲 2️⃣ Ta aje plate din hannunta da sauri ta zari tissue ta goge bakinta. “Amma na tafi kar na yi latti” Amma dake kokarin jefa tawul a ruwa ta ce “Kya ji da shi, kullum ke ce uwar yan latti sai an jiraki, ga kokari ga buga latti” Hurriya ta dauki jakarta ta makaranta […]

Huriyya Hausa Novles

Huriyya Chapter 1

𝗣𝗮𝗴𝗲 1️⃣ Babban gidan sama ne mai dauke da bangare biyar, na farkon da na biyu zuwa na uku da hudu sukansu suna facing din babban gate din gidan. Yayinda dayan wanda shi ne na biyar yake dama da part din hudun, dukannin part din suna da karamin gate da zaka iya hango wanda zai […]