Novels | Hausa | English and Others

Yar Wanke Wanke

ʙɪsᴍɪʟʟᴀʜ ᴘᴀɢᴇ 1✦5 Bai dai_dai parking ɗin ba ya fita motar da sauri kai tsaya babban palorn gidan ya nufa yana kiran’ Ammi Ammi am back to home.. Wata ƴar matashiyar mata ce wacce bazata gaza 45 years ba ta fito ta ce” oh ni Sadeeq sai kace makaho da zaka dinga ƙwalamin kiran nan […]

Bakin Haure

Bakin Haure Complete

“`Bismillahir rahmanir Rahim*Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina mukuFatan alkhairiGa Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da […]

Bana Sonshi

Bana Son Shi Complete

Bismillahir Rahmanir Rahim Cikin mamaki tace”but jiya fa an Aiko min da flower Kuma a jikin flower an rubuta to my heartbeat Rahma Kuma nasan babu Wanda zaiyi min haka sai Kai bana son Wasa” Hade rai amir yayi ya juya Mata baya yace”watoh har kina da wani da zai aika Miki flowers baby yaushe […]

Haramtacciyar Soyayya

STORY WRITING BYNAFISA SANI HASSANMaman Ammar 1⃣Azaune yake acikin babban falonshi da yasha kayan more rayuwa,ahankali yake kurban ruwan ya’yan itatuwan dake cikin glass cup din kamar yanashan magani.daka ganshi kasan yana cikin damuwa,kyakkyawa ne ajin farko,wanda ko kallo daya kamai xaka fahimci hakan saboda farine sosai sannan kakkarfa yanayin jikinshi da kiranshi sukadai zasusa […]

Akan Socila Media Hausa Novel

Akan Social Media

Page 1 to 10. Bismillahi Rahmani Raheem! Masoyana Ina baku hakuri akan rashin zuwan littafin MUGU BAI DA KAMA. Wannan ya farune saboda bayanai da nake tattarawa akai. Kapin zuwanshi ina maku sallama da wannan takaitaccen littafin nawa mai suna Akan social media (yanar gizo) K’arar sakon daya shigo a wayantane yasata yin firgigit ta […]

Kwai cikin kaya Book 2

Kwai Cikin Kaya Chapter 2

[11/4, 6:29 PM] El~hajj✨: Typing📲 ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce🤙🏻 BOOK TWO Alhmdllh inama kowa fatan alkairi, nakumaji daɗin wannan tarba, naso ace zan iya jurewa na biku ɗai-ɗai na amsama kowa Comments ɗinsa, sai dai nace kuyi haƙuri, kamar yanda matsalan ido ta dakatar dani da typing dolene yanzuma na ringa lallaɓawa saboda […]

Kwai cikin kaya Book 2

Kwai Cikin Kaya Chapter 1

Typing ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, barkanmu da sake dawowa filin daga, insha ALLAHU zan cigaba da littafin ƘWAI CIKIN ƘAYA kamar yanda na fara, inafatan haɗin kai daga gareku, haɗin kan kuwa shine tsaftataccen Comments da zai iya zaburar dani akan abinda nake rubutawa, masu ɗaukar littafi […]

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Complete Book 1 and 2

Mamuhgee_ ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)🤍💋 1BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana ɗaukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne,Itadai ƙaddara yashi ce ko an dunƙulata bata dunƙuluwa,Rayuwa da kaddara […]

Kwai Cikin Kaya Chapter 3

Page 3 ……….Zaman duniya da kayan cikinta buƙatar kowacce, amma waɗanda duniya ke buƙata da amfanuwa da kayan cikinta mutanene ƙalilan. A lokacin da wasu mutane ke bushasha da wani yanki na jin daɗin cikinta wasunsu kuka suke da kwankwaɗar ɗacin cikinta. Yayinda idanun wasu ya bushe da ga kwaranyar ruwa mai amsa sunan hawaye, […]

Kwai Cikin Kaya Chapter 2

Shafi na biyu   (2) ____________________________________ …………Motsin ruwan wankansa ne ya farkar da Shahudah, tunda ta yaye bargon da ga fuskarta nake tsarkake sunan ALLAH buwayi gagara misali da ya halicci wannan ƙyaƙyƙyawar baiwa tasa. Lallai Shahudah ƙyaƙyƙyawace wadda zamu iya sakata a jerin farko na ƙyawawan mutane, gata fara tas tamkar wata aljana. Har lokacin […]

Kwai Cikin Kaya Chapter 1

        🥚ƘWAI CIKIN ƘAYA!!🥚 Bilyn Abdull ce Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. Ya rabbi ka bani ikon faɗar abinda zai amfanar da al’ummar MANZON ALLAH (A.S.W), ka tsare harshena da alƙalamina ambaton abinda zai cutar da ni da ku a duniya da lahira.😭🙏🏻 Ya ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan al’ummar […]