Novels | Hausa | English and Others

Zafafa Biyar Tsutsar nama Part 3

Tsutsar Nama Part 1

This entry is part 1 of 3 in the series Tsutsar Nama

TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›(Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» Click to join our WhatsApp Group here π‘ƒπ‘Žπ‘”π‘’ π‘œπ‘›π‘’Free page بِسْمِ Ψ§Ω„Ω„Ω‘ΩŽΩ‡Ω Ψ§Ω„Ψ±Ω‘ΩŽΨ­Ω’Ω…ΩŽΩ°Ω†Ω Ψ§Ω„Ψ±Ω‘ΩŽΨ­ΩΩŠΩ…Da sΕ©nan ALLAH, Mai rahama, Mai jin Ζ™ai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau Ι—ina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. […]

Zafafa Biyar Tsutsar nama Part 3

Tsutsar Nama Part 2

This entry is part 2 of 3 in the series Tsutsar Nama

TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›(Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘·π’‚π’ˆπ’† π’•π’˜π’ …….Mal Saminu yazo da daddaΙ—an labari garemu cewar na samu scholarship na cigaba da karatuna. Misalta muku yanda na shiga Ι—unbin farin ciki a wannan ranar ni da Ζ΄an uwana guda biyu Ι“ata lokaci ne. Yayinda Abba da Mom da su Baby suka nuna baΖ™in […]

Zafafa Biyar Tsutsar nama Part 3

Tsutsar Nama Part 3

This entry is part 3 of 3 in the series Tsutsar Nama

Join our WhatsApp Group here TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›(Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘·π’‚π’ˆπ’† π‘»π’‰π’Šπ’“π’•π’š …….Da faΙ—a ya faramin tare da turkeni kan saina faΙ—a masa dalilina na jifan Mansoor Ι—in da waΙ—an nan kalaman. Da farko naso dojewa. Amma ganin yanda ya birkicemin a yanayin da bai taΙ“a ba bamma san na saki layi […]