Novels | Hausa | English and Others

Jarabta hausa novels

Jarabta by Maman abd Shakur

Maman Abd Shakur Jarabta by Maman abd Shakur ……. 1 Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Wanan novel din kirkirarren labari ne. “au Khaleel ne shine kawani tsaya a bakin kofa bazaka shigo ba” murmushi dake kara fito da kyanshi yayi ya shigo dakin da gudu yaron dake jikin matar yatashi yayo kanshi da […]

Abari Ya huce

Abari Ya Huce by Sumayyah Takori

Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!!© Sumayyah TakoriLitinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin […]

Tsutsar Nama Book 3

Tsutsar Nama By Bilyn Abdul book 3

   *_🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛_*              _(Itama nama ce)_ Tsutsar Nama By Bilyn Abdul Book 3 …….Suna shiga cikin headquter ɗin Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su ƙarasa gareshi an shige dashi wani ɗakin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama ƙarema ɗakin kallo fuskarsa a yamutse […]

Mijin Beauty Hausa Novels

Mijin Beauty by Badeeyart Yusuf

BY BADEEYART YUSUF💋 1GODIYADa sunan Allah mairahama maijinkai!” Dukkan Yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai. Wanda yayi dare yayi rana ya. Allah INA rokonka kamar yanda xanfara rubuta wannan littafi lafiya ,ya Allah ya Allah INA rokon ka kanunamin nagamashi lafiya.”Kura kurranmu dake ciki ya Allah kayafemana,Allah kabamu […]

Mijin Fateema hausa Novels

Mijin Fateemah By Maryam Ahmad

MIJIN FATEEMAHSHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta […]

Babu So Hausa Novels

Babu So by billyn abdul

Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taɓa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe […]

Mijin Kwaiala Hausa Novels

Mijin Kwaila by Bilyn Abdul

MIJIN ‘KWAILA ����‍♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-” Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu […]

Saifudeen Hausa Novels by Bilyn Abdul

Saifudeen by billy giro

Saifudeen by billy giro a complete hausa noevel Bismillahi rahamanir rahim.Zan fara da sunan Allah ina kuma fatar na kammala da yardar shi.Allah yasa haka amin. Baya Kafin faruwar hakan.Tsaye yake gaban mirror d’aure da farin towel a qugunsa yana taje sumar kanshi,wanda kallo d’aya zaka mishi kasan cewa hadadden guy ne shi,first class da […]

Abinda Zuciya ke So Hausa Novels

Abinda Zuciya Ke SO

Abinda zuciya ke so complete hausa novel Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo, wangale gate din da akayi yasa wata yar budurwa da bazata wuce 25-26yrs ba da wani matashi ke […]

Ingarman Namiji Hausa Novels

Ingarman Namiji Complete

Page 1 & 2 __ababban filin jirgin saman mlm aminu Kano fasin jojine ke saukowa daga jirgin kowanne jayeda jakkar kasanya..daga gefe nahango wasu jibga jibgan sojojine tsaitsaye kowanne da bindigarsa Kamar masu jiran yak’i. Wani natashin saurayine kesaukowa cikin isa da tak’ama tafiya yakeyi cikin takon irinna k’ak’k’arfan namuji farineshi tassss gashi kyakkyawa nagaban […]

Hariji Hausa Novels

Hariji Complete Book 2

Anyanka ta tashi🏃‍♀️ Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa.Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt!Kamar wanda aka tsikara tayi […]

Idan Ba Ke ba

Idan Ba Keba Complete Book

🌈 IDAN BA KE 🌈True Life story Nimcyluv sarauta 1.Jimeta/YolaNjoɓoli Rugar Rome Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riƙe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka Saniyar ke gudu a cikin jejin ita ma bata fasa bin ta ba, sauran Naggen suna gefe guda ko wacce na […]