Novels | Hausa | English and Others

Tsutsar Nama Book 1 Complete

Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛(Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمDa sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 5

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 5 Yadda balaraba ta ke Jin zuciyarta da tsanar Kudirat gani take idan ta sa aka kasheta ma ba lailai ta ji zuciyarta ta mata sanyi ba. Babban burinta a yanzu bai wuce taga ta raba jafar da kudirat ba. So take […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 4

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 4 Hankalin Jafar ba Karamin tashi yayi ba dan mahaifiyarsa Hajiya Gaje dagewa tayi akan sai ya saki kudirat dan ba ta yadda zai rasa wacce zai aura sai arniya ita bata ma yadda da ta musulunta ba. Kudirat kuwa duk da […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 3

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 3 Kasa mik’ewa nayi tsaye saboda tsananin tsoron daya rufeni dan har fitsari na saki Ina daga kwancen Haskeni wani yayi da cocilan Yana “Kaga yarinya fa Ina ganin lokacin data shigo kaga iirn yarinya da Madu yake San lalatawa ke tashi […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 2

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 2 Siyama Matsar da yamin da warin bakinsa ya sani sakin ihuu ya cikani da sauri Yana “Wallahi zan kamaki ne” Ya kinkimi jarkar ruwan ni Kuma na koma bakin k’ofa da sauri jikina na rawa. Tsabar mugunta har luma min farce […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 1

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM Page 1 9:30pm MADU MAI RUWA “Bude Kafarki mana ya kike matsewa dari biyar fa zan baki ko bakya so”? Cikin tsananin azabar da naji Yana ratsani na Kara hade kafata ina “Zafi yake min Madu dan Allah kayi hakuri […]

Sanyi da Zafi Hausa Novels

Sanyi Da Zafi Part 4

💫 SANYI DA ZAFI💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 4️⃣ She just wished all this ayyukan wahalan da suffering da yarinyarta yar karama keyi just to take care of her itane keyi mutane bazasu gane rahama ne Allah yamaka lafiya sannan yabaka karfin nema ba gashi tana neman wannan karfin ita tafita tayo aiki ta kula da […]

Sanyi da Zafi Hausa Novels

Sanyi Da Zafi Part 3

💫 SANYI DA ZAFI 💫 EPISODE 3️⃣ ✍🏻M SHAKUR 4 daidai tashiga wani babban kanti na abinci irin local restaurant din nan, wata katuwar mata dake zaune a tsakiyan shagon kan kujera ga lalitan uban kudi a hannunta tana kirgawa ne ta kalleta tace “Allah yasoki baki latti ba” batace komiba kai tsaye tace “ina […]

Sanyi da Zafi Hausa Novels

Sanyi Da Zafi Part 2

💫 SANYI DA ZAFI 💫 EPISODE 2️⃣ ✍🏻M SHAKUR Kusan gudu gudu, sauri sauri yake tafiya acikin airport din bai damu da bala’in gajiyan dayayi ba sabida economy ticket yasamu bama business ko first class ba, tunda aka haifeshi yaune first time daya taba flying economy, kafafunshi sun sandare abunka da mai tsawo sunma kumbura.Fitowa […]

Sanyi da Zafi Hausa Novels

Sanyi Da Zafi Part 1

💫 SANYI DA ZAFI 💫 BISMILLAHI RAHMANI RAHIM ✍🏻M SHAKUR EPISODE 1️⃣ Anatse yayi sallama yashiga wani babban falon wanda suke kira da Shakallo dan sirri kadai kesa a shigo cikin falon, wani irin kirar samfarin gini akama dakin kaman wani museum, yanada fadi da kirma dakin ga wasu ado na gwalagwalai sai babban carpet […]

Kurkun Kaddara Hausa Novels

Kurkukun Kaddara Chapter 4

قصة حزينة جدا عن السجناء🥺💔 *E7* Su na Cikin Maganar nan, Su ka ji yo wani irin gurnani, A ruɗe su ka ɗago suna kallon su, Wannan dattijon ne Ya rikiɗa nan take ya zama wata halitta mai matuƙar tsoratarwa, Ya shiga girgiza jikin shi Yana wani irin gurnani, Tashin hankalin da ba’a sama shi […]

Kurkun Kaddara Hausa Novels

Kurkukun Kaddara Chapter 3

*Boss Bature* Cigaban Labari Bayan sun samu natsuwa, Aneelerh ta basu shawarar su ta fi asibiti don ta duba lafiyar babyn, Ta kuma Yi mata injections ɗin da ake yiwa kowani yaro da zarar an haifeshi, domin bashi kariya Atare suka tafi asibitin wanda Ya kasance Mallakin Aneelerh ne, Ƙaramin privet hospital acan aka duba […]