Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 2
2… Acan bangaren Saratu kuwa koda tabar unguwar direct wani lungu ta fada Bayan wata bishiya jikinta na kyarma ta zaro wayarta Tecno tana me latsa Kira, bugu daya aka dauka cikin sauri Saratu tace, “mun shiga uku Nas(Nurse)” daga dayan bangaren akace “nifa dadina dake Sara kin cika rudu Wlh ni ki gayamin meye? […]