Novels | Hausa | English and Others

Gudun Kaddara Part 2

Gudun Kaddara Part 1

This entry is part 1 of 2 in the series GUDUN ƘADDARA

Bismillahir rahmanir rahim 🏃🏽‍♀️ GUDUN ƘADDARA🏃🏽‍♀️ H U G U M A PAGE 01 *Da sunan Allah me rahama me jin qai,dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai,tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta annabi muhammadu S A W wannan karon labarin namu zai sauka ne a qasar nijer,duk inda akaga kuskure […]

Gudun Kaddara Part 2

Gudun Kaddara Part 2

This entry is part 2 of 2 in the series GUDUN ƘADDARA

GUDUN KADDARA HUGUMA PAGE 02 Wani irin kuka da gigitacciyar qara sultana din ta saki tana riqe bibi data qaraso gurin. Tallafe sultana din tayi tana fadin “Ashsha,ashsha,haba maina,me ya hadaku da zafi har haka?kai da nace maka baka ta lafiya?” Ta qarashe maganar idanunta saman fuskar sulatana da tayi jazur. Har cikin tsakiyar ranta […]