Sanyi Da Zafi Part 3
💫 SANYI DA ZAFI 💫 EPISODE 3️⃣ ✍🏻M SHAKUR 4 daidai tashiga wani babban kanti na abinci irin local restaurant din nan, wata katuwar mata dake zaune a tsakiyan shagon kan kujera ga lalitan uban kudi a hannunta tana kirgawa ne ta kalleta tace “Allah yasoki baki latti ba” batace komiba kai tsaye tace “ina […]