Novels | Hausa | English and Others

Kurkun Kaddara Hausa Novels

Kurkukun Kaddara Chapter 3

*Boss Bature* Cigaban Labari Bayan sun samu natsuwa, Aneelerh ta basu shawarar su ta fi asibiti don ta duba lafiyar babyn, Ta kuma Yi mata injections ɗin da ake yiwa kowani yaro da zarar an haifeshi, domin bashi kariya Atare suka tafi asibitin wanda Ya kasance Mallakin Aneelerh ne, Ƙaramin privet hospital acan aka duba […]

Kurkun Kaddara Hausa Novels

Kurkukun Kaddara Chapter 2

*E2* _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ Gargarɗi _Ban amince wani ko […]

Kurkun Kaddara Hausa Novels

Kurkukun Kaddara Chapter 1

*💋KURKUKUN ƘADDARA💋* *Boss Bature ✍️* Dedicated to Aunty Kubra❤ _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani […]

Gudun Kaddara Part 3 Book 2

GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 03 Ido suka hada da bibi,dukkansu sai aka rasa me cewa dan uwansa wani abu,duk kuwa da cewa alamu sun nuna kowanne bakinsa cike yake fal da maganganu. Qarasowa bibi tayi ta zauna tana duban ama,ba tare data buqata ba ama ta sulale ta […]

Gudun Kaddara Part 2 Book 2

GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 02 Wani irin zuciyar ama keyi cikin qirjinta “Maina?,maina?,me yakai maina aikata irin wannan mummunar ta’asar duk da cewa sultana halalinsa ce?” Tambayar data dinga yawo kenan a qirjinta tana sanyawa zuciyarta wani irin zafi. Zallar rashin imani da tausayi kawai ta hango tattare […]

Gudun Kaddara Part 1 Book 2

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 01 COEUR BRISE(BROKEN HEART) https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ “hasbunallahu wani’imal wakil” ama ta sake furtawa a karo na barkatai cikin adadin da batasan yawansa ba na faduwar da gabanta yakeyi. Tun lokacin da motarta ta saitu saman hanya zuciyarta ta fara wani irin tsinkewa […]

Tsutsar nama Book 2 Hausa Novel

Tsutsarnama Part 3 Book 2

Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛(Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na ƙarshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato […]

Tsutsar nama Book 2 Hausa Novel

Tsutsarnama Part 2 Book 2

Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛(Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒕𝒘𝒐 …….Hankalinsu ya tashi matuƙa da ganin yanayin Samraah a asibiti. Yayinda Dr Su’adah ta sake ruɗar da su da bayanin haɗarin da Samraah ke ciki. Tare da tabbatar musu idan ba’a sadata da ƙwararren likitansu dake birnin tarayya Abuja da zama ba za’a iya […]

Tsutsar nama Book 2 Hausa Novel

Tsutsarnama Part 1 Book 2

Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛(Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒐𝒏𝒆 Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH […]

kwankwason jimina book 2

Kwankwason Jimina part 3 book 2

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :003 __ “Sunana Imran Abbas… Kuma ni ma dalibi ne kamar ku acikin jami’ar nan.” “Allah sarki… Imran, Ni sunana Layla wannan cousin sister na ce sunanta Nawraah” “Nawrah… Layla… Mashaa Allah sweet names” ya fada Yana murmushi dik kuwa da a […]

kwankwason jimina book 2

Kwankwason Jimina Part 2

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO __ “Layla Auwal Hamidniyya… Nawraah Junaid hamidniyya?” Suka jiyo wata siririyar muryar a bayan su tana kiran sunayen su. Da sauri suka juya. Wata matashiyar budurwa ce haka ba zata dara shekarun su ba. Sanye cikin riga da skirt ta nannade jikinta da wadataccen […]

kwankwason jimina book 2

Kwankwason Jimina Part 1

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :001 _ __ welcome to Al-Haramein university Naduka shine kalmomin da wani babban majigi kusurwa kusurwa yake rubutawa yana kuma haska kowanne sashe na cikin makarantar. Daga can gefen inda suke gangarawa suna tafiya…. Wani babban majigi ne na daban dake rubuce […]