Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 5
5…. “Toh daga lokacin ni Kuma zanyi kokarin nesa da jaririn yadda baza’a fuskanci matsala ba, toh idan har yaran suka girma Kinga kenan Dana ne a wajen Hajia Aisha ni Kuma nata a wajena sai sun Gama sakankancewa nasu ne, sannan sun mallaka Masa komai na duniya sai muyi kokarin kashe su sannan mu […]