Novels | Hausa | English and Others

Kwai cikin kaya Book 2

Kwai Cikin Kaya Chapter 2

[11/4, 6:29 PM] El~hajj✨: Typing📲 ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce🤙🏻 BOOK TWO Alhmdllh inama kowa fatan alkairi, nakumaji daɗin wannan tarba, naso ace zan iya jurewa na biku ɗai-ɗai na amsama kowa Comments ɗinsa, sai dai nace kuyi haƙuri, kamar yanda matsalan ido ta dakatar dani da typing dolene yanzuma na ringa lallaɓawa saboda […]

Kwai cikin kaya Book 2

Kwai Cikin Kaya Chapter 1

Typing ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, barkanmu da sake dawowa filin daga, insha ALLAHU zan cigaba da littafin ƘWAI CIKIN ƘAYA kamar yanda na fara, inafatan haɗin kai daga gareku, haɗin kan kuwa shine tsaftataccen Comments da zai iya zaburar dani akan abinda nake rubutawa, masu ɗaukar littafi […]

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Complete Book 1 and 2

Mamuhgee_ ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)🤍💋 1BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana ɗaukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne,Itadai ƙaddara yashi ce ko an dunƙulata bata dunƙuluwa,Rayuwa da kaddara […]

Kwai Cikin Kaya Chapter 3

Page 3 ……….Zaman duniya da kayan cikinta buƙatar kowacce, amma waɗanda duniya ke buƙata da amfanuwa da kayan cikinta mutanene ƙalilan. A lokacin da wasu mutane ke bushasha da wani yanki na jin daɗin cikinta wasunsu kuka suke da kwankwaɗar ɗacin cikinta. Yayinda idanun wasu ya bushe da ga kwaranyar ruwa mai amsa sunan hawaye, […]

Kwai Cikin Kaya Chapter 2

Shafi na biyu   (2) ____________________________________ …………Motsin ruwan wankansa ne ya farkar da Shahudah, tunda ta yaye bargon da ga fuskarta nake tsarkake sunan ALLAH buwayi gagara misali da ya halicci wannan ƙyaƙyƙyawar baiwa tasa. Lallai Shahudah ƙyaƙyƙyawace wadda zamu iya sakata a jerin farko na ƙyawawan mutane, gata fara tas tamkar wata aljana. Har lokacin […]

Kwai Cikin Kaya Chapter 1

        🥚ƘWAI CIKIN ƘAYA!!🥚 Bilyn Abdull ce Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. Ya rabbi ka bani ikon faɗar abinda zai amfanar da al’ummar MANZON ALLAH (A.S.W), ka tsare harshena da alƙalamina ambaton abinda zai cutar da ni da ku a duniya da lahira.😭🙏🏻 Ya ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan al’ummar […]

Tsutsar Nama Book 1 Complete

Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛(Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمDa sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 5

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 5 Yadda balaraba ta ke Jin zuciyarta da tsanar Kudirat gani take idan ta sa aka kasheta ma ba lailai ta ji zuciyarta ta mata sanyi ba. Babban burinta a yanzu bai wuce taga ta raba jafar da kudirat ba. So take […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 4

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 4 Hankalin Jafar ba Karamin tashi yayi ba dan mahaifiyarsa Hajiya Gaje dagewa tayi akan sai ya saki kudirat dan ba ta yadda zai rasa wacce zai aura sai arniya ita bata ma yadda da ta musulunta ba. Kudirat kuwa duk da […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 3

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 3 Kasa mik’ewa nayi tsaye saboda tsananin tsoron daya rufeni dan har fitsari na saki Ina daga kwancen Haskeni wani yayi da cocilan Yana “Kaga yarinya fa Ina ganin lokacin data shigo kaga iirn yarinya da Madu yake San lalatawa ke tashi […]

Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 2

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 2 Siyama Matsar da yamin da warin bakinsa ya sani sakin ihuu ya cikani da sauri Yana “Wallahi zan kamaki ne” Ya kinkimi jarkar ruwan ni Kuma na koma bakin k’ofa da sauri jikina na rawa. Tsabar mugunta har luma min farce […]