Novels | Hausa | English and Others

Cutarwa Hausa Novel

Cutarwa Part 1

This entry is part 1 of 2 in the series Cutarwa by ayshercool

CUTARWA! P1 ⚠️⚠️Ƙirƙirarren labari ne, duk abun da aka gani a ciki, yayi kamanceceniya da wani abu, na zahiri ko makamancin haka, arashi ne *Haƙƙin mallakata ne, ban yarda a juya mini shi ta kowacce irin siga ba, sai da izinina” Gagarawa Jihar jigawa. Kasancewar wata ya nausa, domin kuwa watan jumada ula, ya kai […]

Gama Duniya Babi na uku

Gama Duniya Babi Na Biyu

This entry is part 2 of 3 in the series Gama Duniya by Binta Umar Abbale

°°°GAMA DUNIYABINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYUCikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe […]

Gama Duniya Babi na uku

Gama Duniya Babi Na Daya

This entry is part 1 of 3 in the series Gama Duniya by Binta Umar Abbale

°°°GAMA DUNIYA!BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA ‘DAYA Join our WhatsApp group here ‘Katuwar makarantar Allo ta Malam Dauda mai al’majirai, ta yi shuhura a garin Kano inda mutane daga garuruwa suke kawo ‘ya’yansu karatu makarantar saboda yanda take da horo da bada karatu na al’kur’ani mai girma. Makarantar Malam Dauda ba ta tsaya anan […]

Amatulmalik Chapter 5

Amatulmaleek Chapter 6

This entry is part 5 of 6 in the series Amatulmalik na Mamuhgee

6 A qasa kan tiles Maamah tayi kwanciyarta kan daddumar sallah tareda Abdulhameed Daya shige jikinta tin tana jiran farkowan AmatulMaleek har bacci ya Dan fixgeta itada Abdulhameed din. So biyu ana Aiko khaltume dubasu ko sun tashi Amma Basu tashi ba Kuma Madame tace kada a tashesu Dan haka aka barsu sukai bacci sosai […]