Novels | Hausa | English and Others

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Part 1

This entry is part 1 of 3 in the series Ameenatou na Mamuhgee

AMEENATOUMamuhgee ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)🀍💋 1BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana ɗaukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne,Itadai ƙaddara yashi ce ko an dunƙulata bata dunƙuluwa,Rayuwa da kaddara […]

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Part 2

This entry is part 2 of 3 in the series Ameenatou na Mamuhgee

AMEENATOUMamuhgee ZafafaBiyar blackMoneyLove 2Kaman yanda suka Saba duk zasu shiga Rami a tare suke shiga basa yadda su shiga ba tareda Dan haka Basu taba shigar ba tareda junansu su biyar din ba. Gyara tsayuwa mamman yayi Yana Dan gyarawa daurin jakar kayansa a qugunsa Yana kallan omer da kusan shine koyaushe me zama karshen […]

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Part 3

This entry is part 3 of 3 in the series Ameenatou na Mamuhgee

34Maryama gaba Daya ta cire tsammani daga rayuwa Dan haka cikin rawar murya da tashin hankalin da Bata taba Shiga ba ta fashe Da kuka zata fara rokonsu karsu kasheta BB ya sakar mata wani mugun marin bayan hannu Saida bakinta ya fashe Da jini sosai ya sake cakumo wuyanta Yana Dora wuqar kafin yace […]