Novels | Hausa | English and Others

Zafin kai Hausa Novels

Zafin Kai Chapter 1

This entry is part 1 of 6 in the series Zafin Kai by Mamugee

BismillahirRahmanirRaheemAllah yabamu ikon gamawa lafiya 1Gyara tsayuwarta tayi ahankali tana sauke idanuwanta daga kallon dattijuwa kuma tsohuwar matar dake a kansu tsaye tana musu fada cikin Iko da bayyanarda rashin ruwanta da abunda zai biyo bayan kuskuren da sukayi a lokacin tareda yi musu tini da ukubar dake tafe mai zafi. Ita din dake tsaye […]

Zafin kai Hausa Novels

Zafin Kai Chapter 2

This entry is part 2 of 6 in the series Zafin Kai by Mamugee

2Samirah ta rasu ne bayan da azabar tayi masu yawa ta girmi tinani da dauriyarsu harma da duk jarumtar da suke tinanin sunada ita, Cikin tsakiyar dare guraren karfe uku na dare ta fita dan guduwa bayan ta tabbatarda a lokacin bacci mai karfi yake daukan Ababa sbd yawanci yana kaiwa karfe daya koma harda […]

Zafin kai chapter 4

Zafin Kai Chapter 4

This entry is part 4 of 6 in the series Zafin Kai by Mamugee

4 Rasuwar samirah ya taba Annensu sosai fiyeda yanda suka saba hadiye kowane irin yanayi dazai riskesu Qwaqwalwanta ya sake tabuwa sosai dan haka kusan koda yaushe tana daki a zaune zugum bata komai haka take wuni haka suke kwana da ita, Sumayyah ma rasuwar ta girgizata tareda firgitata sosai itada safnah ta yanda a […]

Zafin Kai Chapter 5

Zafin Kai Chapter 5

This entry is part 5 of 6 in the series Zafin Kai by Mamugee

5 Haka suka sake kwana da Anne a hakan babu sauki ko kadan saima galabaituwar datayi ga daurin da sukayi mata yana cin hannuwanta da qafafunta dole suna kallo sbd ba yanda suka iya, Sumayyah ce ta fara fahimtar Yanda duk suka bar Annen da safnah a daki sai jikin Annen ya tsananta musamman fizge […]

Zafin Kai Chapter 6

This entry is part 6 of 6 in the series Zafin Kai by Mamugee

6 Anne data fisu jiqata sbd ba zato tana barci taji saukan masifar tako ina gashi daman bata da lafiya kasa kuka tayi sai wani wahalallen numfashi datake saukewa tana daga kwance kanta na juyawa, Sumayyah ma kusan kaman a sume take dan bata iya jan numfashi daidai cikin tsananin firgici da azaba take koina […]