Novels | Hausa | English and Others

Rikon Kaka Chapter 6

Riqqon Kaka Chapter 1

This entry is part 1 of 6 in the series Rikkon Kaka by Sadnaf

RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ‘ “Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki”. ‘ ‘ Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da […]

Rikon Kaka Chapter 6

Riqqon Kaka Chapter 4

This entry is part 4 of 6 in the series Rikkon Kaka by Sadnaf

RIKON KAKA CHAPTER 4 Kaka tai sallama qofar shagon Malam salisu mai tireda, dattijon mutum mai mutunci ya fito daga shagon yana fadar. “A’a Hajiya, sannu da zuwa, yau kece da, kanki? Ina jikar taki?” Kaka tace, “‘Yarka tai mata dukan kawo wuqa, tana can gida a kwance Mal. Salisu ya dauki salati, kafin ya […]

Rikon Kaka Chapter 6

Riqqon Kaka Chapter 5

This entry is part 5 of 6 in the series Rikkon Kaka by Sadnaf

RIKON KAKA CHAPTER5 zaka siyar mawa, to ban siye, ka bani kudina kawai”. ‘ Sunan qanwarsa da ya ambata shiya bugewa Abubakar ‘dukkanin gaBoBin jiki, jikinsa a sanyaye ya sa hannu ya Ciro kudin a gaban aljihunsa ya mika masa. Ya amsa yana fadar, “Mutanen banza kawai gaku Musulmai amma kuna aikata aikin kafurai, marasa […]

Rikon Kaka Chapter 6

Riqqon Kaka Chapter 6

This entry is part 6 of 6 in the series Rikkon Kaka by Sadnaf

RIKON KAKA CHAPTER6 , Ya’ kwantar da ‘murya, “Ayi ‘haquri Hajiya,ai duk abin bai kai na haka ba tunda ni da Jikar taki ai duka jikokin ki ne,kua zaki’ iya‘ hukunta mu idan munyi laifi, ‘ musamman idan ki ka same mu da rashin gaskiya. Kiyi hauri kakata, ba a daki qanwa -ta saboda zalunci […]