Smarin Bana Chapter 4
[12:36PM, 14/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Kallo ‘daya xaku mata kugano nutsuwarta da kyau da Allah yayi mata Aymana tana MASEEFAR son FAWAS. Sam duk abinda FAWAS xai mata xata bashi ha’din kai Duk da wayan ‘yan matansa hakan baisa ya rabu da ita ba. dan da gaske ya hango maseefar son shi a kwayar idanta […]