Gishirin Zaman Duniya Chapter 4
*Mrs Bukhari ce* *GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR 🤚🏻 Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. True life story […]