Novels | Hausa | English and Others

Fadwaah Part 3

FADWAAH ASMY B ALIYUFree book 3..Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye  take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar  Asibiti ce ,tsaye Fadwaah  take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta  da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya ,Ido mom tabita […]

Fadwaah Part 2

FADWAAH ASMY B ALIYUFree book 2…Tozali tayi da Mami wadda ke tsaye jikin kofa murmushi dauke a fuskarta rungume Mami tayi ta saki ihun murna,Wayyo ddi!Mami sannu da zuwa Mami ina kika baromin sahlaah ?fadwaah ta qarasa mganar gamida bin bayan mamin da kallo matashin saurayine Wanda ba zai wuce shekaru talatin da hu’du da […]

Fadwaah Part 1

FADWAAH ASMY B ALIYU Page 1 Idonta cike da kwallah take gyara masa  zaman italyn  suit coat din dake jikinsa. haka Abhi ya lura da yadda sanyin azeezah din yayi yawa lokaci ɗaya. sai dai baice komai ba ,kishine kurum ke cinta lokaci ɗaya ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan […]

Rayuwa da gibi hausa novels

Rayuwa da Gibi Chapter 3

RAYUWA DA GIƁI 3 Batul Mamman💖 Masu tambaya littafin ba na kuɗi bane. * Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda ƴaƴansu suke hasashe. Yar mahaifinsu da suka fi ɗorawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane. Abu ne na karamci da sanin darajar wanda […]

Rayuwa da gibi hausa novels

Rayuwa da Gibi Chapter 2

RAYUWA DA GIƁI 2 Batul Mamman💖 Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta ɗauka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad. Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa. “Abba bari na kira ta.” Zee ta miƙe tsaye. “Matso […]

Rayuwa da gibi hausa novels

Rayuwa da Gibi Chapter 1

RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin * Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki […]

Cutarwa Hausa Novel

Cutarwa part 2

                         CUTARWA! P7 A guje mama ta koma tsakar gida, tana ƙwalawa malam kira, a kan ya zo ya ga abun da mariya take yi.Suka dawo a tare, ya tarar da yadda jikinta yake ta rawa tana jijjiga, ya fita da sauri, aka nemo […]

Cutarwa Hausa Novel

Cutarwa Part 1

CUTARWA! P1 ⚠️⚠️Ƙirƙirarren labari ne, duk abun da aka gani a ciki, yayi kamanceceniya da wani abu, na zahiri ko makamancin haka, arashi ne *Haƙƙin mallakata ne, ban yarda a juya mini shi ta kowacce irin siga ba, sai da izinina” Gagarawa Jihar jigawa. Kasancewar wata ya nausa, domin kuwa watan jumada ula, ya kai […]

Kwankwasan Jimina part 2

Kwankwason Jimina Part 3

https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ K’K’J(M/W/S) ✍️:MX 29 ::::::::: … Motar na fakawa… Ma’aikatan wajen suka tattaso… Dr bintu ta zuge glass tana daga musu hannu. Suka shiga gayshe da ita daya bayan daya kasancewar sun san mai dakin mai gidan su..Wani lokacin yakan zo da motar da tazo da ita ma. “Akwai Kaya ko?” “Akwai hajia” “Mota fa?” […]

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Part 3

34Maryama gaba Daya ta cire tsammani daga rayuwa Dan haka cikin rawar murya da tashin hankalin da Bata taba Shiga ba ta fashe Da kuka zata fara rokonsu karsu kasheta BB ya sakar mata wani mugun marin bayan hannu Saida bakinta ya fashe Da jini sosai ya sake cakumo wuyanta Yana Dora wuqar kafin yace […]

Zafafa Biyar Tsutsar nama Part 3

Tsutsar Nama Part 3

Join our WhatsApp Group here Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛(Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑷𝒂𝒈𝒆 𝑻𝒉𝒊𝒓𝒕𝒚 …….Da faɗa ya faramin tare da turkeni kan saina faɗa masa dalilina na jifan Mansoor ɗin da waɗan nan kalaman. Da farko naso dojewa. Amma ganin yanda ya birkicemin a yanayin da bai taɓa ba bamma san na saki layi […]