Gama Duniya Babi na Uku
°°°°GAMA DUNIYA!BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA UKU Duk abinda yake faruwa tsakanin Nasiru da Atine Aliya tana ji don haka da sauri ta bude kofa ta fito ranta a ‘bace tana kallonta kafin ta yi magana Atine ta rigata “Wai k’awata kinga yanda ki ka yi kyau kuwa? Gaskiya gold d’in nan ya yi […]