Riqqon Kaka Chapter 3
RIKON KAKA CHAPTER3 Kaka tace”Ba kowa, zaluncine kawai da kuma ba ya qaunar . ki” Rukayyah tace “Ai nima shi yasa bana Raunar sa, dama ya mutu ~ Kaka tace”Idan ya mutu ai muma da mun mutu, don da Allah muka dogara da shi muka dogara, idan ya mum jika ai sai munyi bara“ ‘Rukayya […]