Gishirin Zaman Duniya Chapter 2
*Mrs Bukhari Ibrahim* *GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Wannan Labari true life story ne, […]