Rayuwa da Gibi Chapter 3
RAYUWA DA GIƁI 3 Batul Mamman💖 Masu tambaya littafin ba na kuɗi bane. * Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda ƴaƴansu suke hasashe. Yar mahaifinsu da suka fi ɗorawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane. Abu ne na karamci da sanin darajar wanda […]